Hotuna: Sudan ta kudu, kasar da ta fi mutane masu duhun launin fata a Duniya


Kasar Sudan ta Kudu gida ce ga wasu mutane mafi duhun fatar jiki a Duniya. Shafin isyaku.com ya samo.

Sudan ta Kudu ita ce kan gaba a Afirka da ke rungumar asalinta ta ta hanyar launin fatarta.

Dole ne mu nuna godiya ga yawancin mutanen Sudan ta Kudu, galibin mata waÉ—anda suka yi nasara kan bambance-bambancen launi kuma sun gano ainihin yanayinsu na asali.






from Isyaku News Online | Labaran Duniya - Nigeria Newspapers https://ift.tt/lWX5LFs
via IFTTT